▼
Thursday, December 2, 2021
Tambayoyi Tare da Amsoshin su
TAMBAYA DA AMSA NO 3***.
1. WANE ANNABI NE YA KASANCE A GARIN ADDASI WANDA ANNABI (s.a.w) ya hadu da dan garin su a lokacin da yayi hijra ixuwa da'if??
.
Yunus bin matta (A.S)
.
2. Wane Annabi ne ya kirayi muta nen sa da cewa (Awful kaila wala takunu minal muksireen) shy'ara'i 181.??
.
Shu'aib (A.S)
.
3.Wane Annabine ma'abocin wannan Addu'ar (Wagfir li abi innahu kana minad daleen) shu'ara i 86.??
.
Ibraheem (A.S)
.
4. Wadannan mutane aka la'anta da harshen Annabi dawud da isa dan maryam??
.
Wadanda suka kafirta daga bani isra'ila
.
5. Wanene farkon wanda ya fara yiwa Annabi (s.a.w) mubayi'a a mubayi'ar akaba ta 1??
.
Badil bin waraka'a
.
6. Nawane shekarun Anas bin malk lokacin da Annbi (s.a.w) yayi wafati??
.
Shekara 20
.
7. Nawane adadin yahudawan da ak kashe a khaibar??
.
93
.
8. Yaushe Adiyyi bin hatim ad da'iy ya musulunta??
.
Shekara ta 9 bayan hijra
.
9. Nawane shekarun Annbai (s.a.w) lokacin da aka aikoshi??
.
Shekara 40
.
10. Yaushe aka haifi Annabin (s.a.w) kuma a ina??
.
Shekarar giwa a makka
.
.....................................................................
Ya y'an uwa kuma ku amsamin wadannan tambayoyin
.
1. Wane Annabine in ya wurga sandarsa take xama miciji??
.
2. Wane Annabine Allah xaice dashi kai kace da da mutane su rikeka da mahaifiyarka Abin bauta??
.
3. Wasu Annabwa guda 2 sunan su ya fara da M su wanene??
.
4. A ina Annabi musa yayi xance da ubangijin sa??
.
5. Yaya sunan Annabinmu da na mahaifinsa da na kakansa??
Se naji daga gareku
*** TAMBAYA DA AMSA N0 2 ***
.
1) wane Annabi ne yayi Prison A misra??
.
Yusuf (A.s)
.
2) Nawane Shekarun aiko Annabi Musa (A.s)??
.
Shekara 40
.
3) Saboda me aka Ambaci Annabi Adam da wannan suna??
.
Sbd An halicceshi daga kasa / tir6aya
.
4) A wace nahiyyar aka haifi da yawa daga Annabawan Da Allah ya Ambace su a cikin Al-kur'ani??
.
Nahiyar Asia
.
5) Yaya sunan Abdurrahman bin Auf kafin zuwan musulunci??
.
Abdu Amriw
.
6) Akan suwa akai furuci da kalmar bayi A tarihin musulunci??
.
Akan musulmai wadanda ba larabawa ba
.
7) Yaushe aka kashe Abdullahi bin zubair??
.
A Ranar talata 10 ga jumada ula shekarata 73 bayan hijirah
.
8) Yaushe Sayyadina Ali (R.A) yayi Shahada??
.
Shekara ta 40 bayan hijrah
.
9) Nawa ne nau'ikan tauheed kuma wanne ne da wanne??
.
Nau'o'in tauheed guda 3 ne
1. Tauheedur Rububiyyah
2. Tauheedul Uluheeyyah
3. Tauheedul Asma'i was sifat
.
10) Mene mafi girman zunubi a wajen Allah??
.
Shirka
......................................................................
Ya y'an uwa ku kuma ku amsamana wadannan guda 5 din
.
1). Annabi da kuma sahabi dukkansu anayi musu lakabi da masu gaskiya su wanene??
.
2) Yaushe musulunci ya shiga syria??
.
3) Akwai wadansu Annabawa guda 6 wadanda akwai surorin Al-kur'ani masu sunayen na su su wanene??
.
4) Karasa mana wannan hadisin Annabi (s.a.w) yace;
'' Mamin Ahdin yash hadu An la ila ha illallahu wa Annab muhammadan rasulullah................
(BUKHARI 128 MUSLIM 32)
.
5) mala iku nawa ne ke dauke da Al-arshi??
.
.
Sai naji daga gareku
*** (TAMBAYA DA AMSA N0 1) ***
.
1) Wane Annabi ne guda 1 wanda sunan sa ya fara da (L)????
.
Amsa:
.
Annabi Lud (A.S)
.
2) Menene Hakkin Allah Akan Bayin sa????
.
Su bauta masa kada suyi tarayya da shi da komai.
.
3) Sau nawa sunan Annabi Sulaiman (A.S) ya zo A cikin Al-kur'ani????
.
Sau 18
.
4) Wane babban Aiki ne Zaid bin sabit ya tsayar ????
.
HADA Al-kur'ani
.
5) Nawa ne Shekarun KHALID BIN WALEED sanda ya bar Duniya????
.
Shekara 60
.
6) Mahaifiyar Annabi An Ambaci garinta da nasabar a Al-Kur'ani????
.
Maryam bint imrana mahaipiyar Annabi Isah
.
7). Saboda me Allah ya haliccemu???
.
Saboda mu bauta masa shi kadai
(Wama khalaktul jinna wal insa illa liya'abudun).. (zariyat 06)
.
8) Mene mafi girman wajibi a kanmu????
.
Attauheed :- kadaita Allah da Abinda ya can-canta da shi
.
9) Wane Annabi ne ya tanadArwa bakin sa (Mala'iku) ????
.
Annabi Ibraheem (A.S)
.
10) Wane yaki ne Farkon wanda Abdullahi bin umar ya halarta????
.
Yakin Khandaq
.
No comments:
Post a Comment