ASSALAMU ALAIKUM
ALHAMDULILLAHISunana Adamu Mahadi Adam Gaya, Ina Godiya Ga Allah S.W.T da yabani damar kirkirar wannan website mai albarka ayau ranar laraba 1th December , 2021.
Sannan kuma ina yiwa dukkan mabiya wannan shafi barka da zuwa da kuma fatan Alkahiri. Nagode.
Ina Mika godiya ga "yan uwa da abokan arziki akan shawarwari da aka bayar akan wannan shafi, irinsu: Nura usman Gwally Tare da daddy Hassan da kuma sauran su nine naku Fresh_Gee
No comments:
Post a Comment